iqna

IQNA

Tehran (IQNA) An gudanar da gagarumin taron karatun kur'ani mai tsarki da karatun addu'o'i a cikin watan Ramadan tare da halartar dimbin masu azumi da muminai a babban masallacin Kufa da ke lardin Najaf Ashraf.
Lambar Labari: 3488959    Ranar Watsawa : 2023/04/11